Wasu sojoji masu aikin jinya ke nan suke samun horon aikin ceto
2024-01-22 08:16:03 CMG Hausa
Wasu sojoji masu aikin jinya a rundunar dake sarrafa makamai masu linzami ta kasar Sin ke nan suke samun horon aikin ceto sojoji da suka ji raunuka a fagen daga. (Sanusi Chen)