logo

HAUSA

Babban tsarin kwanfuta kan yanayi

2024-01-22 14:42:50 CMG Hausa

An kaddamar da babban tsarin kwanfuta kan nazarin sauyin yanayi a kasar Sin, inda aka daga saurin kidaya har ninki 6.5. (Jamila)