logo

HAUSA

Shekara Kwana: Tattaunawarmu da Bello H Jakada

2024-01-20 20:43:46 CRI

Kamar yadda Bahaushe kan ce, waiwaye adon tafiya. A cikin shirinmu na yau, mun samu damar tattaunawa da malam Bello Hassan Jakada, dan Nijeriya wanda ya shafe kimanin shekaru 7 yana zaune a kasar Sin, wanda yanzu haka yake aikin bincike a birnin Harbin, hedkwatar lardin Heilongjiang da ke arewa maso gabashin kasar Sin. Malam Bello Hassan Jakada, ya yi waiwaye game da yadda rayuwarsa ta kasance a kasar Sin, a shekarar da ta gabata.

A kasance tare da mu, don jin Karin haske a tattaunawar da muka yi da shi.