logo

HAUSA

Kasar Sin na taimakawa Zambiya shawo kan annobar kwalara

2024-01-19 11:28:16 CRI

 Yau bari mu je kasar Zambia, mu duba yadda kasar Sin ke taimakawa kokarin shawo kan yaduwar cutar kwalara a kasar.