logo

HAUSA

Kasar Sin za ta tabbatar da ci gaban tattalin arziki mai inganci a 2024

2024-01-19 14:43:35 CMG Hausa

A cikin shirinmu na yau, za mu saurari maganar wasu jami'an kasar Sin masu kula da ayyukan raya masana’antu, da cinikayya, gami da aikin gona da kauyuka, dangane da yadda za a gudanar da ayyukan da kyau, don tabbatar da ci gaban tattalin arzikin kasar mai inganci a shekarar 2024 da muke ciki. (Bello Wang)