logo

HAUSA

Kamfanin kera jirgin ruwa na Huanghai

2024-01-16 08:39:02 CMG Hausa

Ma’aikatan kamfanin kera jiragen ruwa na Huanghai dake birnin Rongcheng na lardin Shandong na kasar Sin suna fama da aiki domin kera manyan jiragen ruwa iri daban daban. (Jamila)