logo

HAUSA

Jirgin ruwan nazarin kimiyya na Xuelong-2

2024-01-16 08:36:43 CMG Hausa

Masanan kasar Sin suna gudanar da aikin nazarin kimiyya karo na 40 a tekun Amundsen dake kurewar kudancin duniya a cikin babban jirgin ruwan Xuelong-2. (Jamila)