logo

HAUSA

Weifang: mazauna wurin sun sayi furanni domin maraba da sabuwar shekarar gargajiyar kasar Sin

2024-01-16 08:19:59 CMG Hausa

A birnin Weifang da ke lardin Shandong, mazauna wurin sun sayi furanni domin maraba da sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin. (Tasallah Yuan)