Taron dandalin Davos
2024-01-16 19:21:38 CMG Hausa
Taron dandalin tattaunawar tattalin arzikin duniya ke nan, wanda aka bude a birnin Davos na kasar Switzerland jiya Litinin. Taken taron na wannan shekara kuma shi ne “Farfado da aminci”.