logo

HAUSA

Sin: Darajar amfanin gona da yankunan da aka fiitar da su daga kangin talauci suka sayar ta intanet ta kai Yuan biliyan 50

2024-01-15 16:32:42 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, Babbar kungiyar masu samarwa da sayar da kayayyaki ta kasar Sin wato ACFSMC ta bayana cewa, ya zuwa karshen shekarar 2023, darajar amfanin gona da yankunan da aka fiitar da su daga kangin talauci suka sayar ta shafin intanet ta kai Yuan biliyan 50.