logo

HAUSA

Dakin adana kayan tarihin halittu

2024-01-15 08:39:18 CMG Hausa

An kaddamar da dakin adana kayayyakin tarihi na tsoffin dabbobi na kasar Sin wato dakin adana kayayyakin tarihin halittu na birnin Baoding dake lardin Hebei na kasar Sin. (Jamila)