Ga yadda wasu rundunonin sojin sama da ke sassa daban daban na kasar Sin suka kaddamar da horo iri iri
2024-01-15 07:42:29 CMG Hausa
A kwanan baya, bayan an shiga sabuwar shekara ta 2024, wasu rundunonin sojin sama da aka jibge su a sassa daban daban na kasar Sin sun kaddamar da horo iri iri ba dare ba rana. (Sanusi Chen)