logo

HAUSA

Mutum mutumin inji mai kara mai

2024-01-15 08:41:11 CMG Hausa

Ana amfani da mutum mutumin inji domin kara mai ga motoci a birnin Changsha, fadar mulkin lardin Hunan dake kasar Sin. (Jamila)