Girbin kananan tumatir a birnin Kunshan
2024-01-15 12:37:27 CMG Hausa





Noma tushen arziki. Yadda ake girbin kananan tumatir ke nan a wani dakin noman kayan lambu mai amfani da fasahohin zamani a birnin Kunshan na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. (Murtala Zhang)
