logo

HAUSA

Najeriya ta lalata tan 2.5 na hauren giwayen da aka kwace

2024-01-12 01:00:41 CMG Hausa

Najeriya ta lalata tan 2.5 na hauren giwayen da aka kwace wanda kudinsu ya haura dala miliyan 11.2 kwatankwacin naira biliyan 9.9 a wani bangare na kokarin kare raguwar giwayen da ke kasar. (Bilkisu Xin)