logo

HAUSA

Ambaliya ta afkawa birnin Kinshasa

2024-01-11 14:37:15 CMG

Hutunan yadda ambaliyar ruwa ta afkawa birnin Kinshasa, babban birnin jamhuriyar dimokuradiyyar Congo.