logo

HAUSA

Dumama daki da iskar gas

2024-01-11 15:35:28 CMG Hausa

Ma’aikatan tashar iskar gas ta birnin Tangshan na lardin Hebei dake kasar Sin suna binciken bututun iskar gas domin tabbatar da tsaro yayin gudanar da aikin dumama daki a yankin Beijing-Tianjin-Hebei a lokacin sanyi. (Jamila)