Baje kolin fasahar sararin samaniya
2024-01-11 15:32:41 CMG Hausa
An shirya bikin baje kolin fasahohin nazarin sararin samaniya a birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, inda ‘yan kallo suke jin dadin kuzarin da kimiyya da fasaha ke kawo musu. (Jamila)