logo

HAUSA

Ci gaban sana’ar kiwon rakuma ya inganta rayuwar manoma da makiyaya a jihar Xinjiang

2024-01-09 15:33:51 CMG Hausa

A karkashin kyawawan manufofi da gwamnatin kasar Sin ta bullo da su, gundumar Yiwu da ke jihar Xinjiang na arewa maso yammacin kasar Sin, tana kokarin bunkasa samar da kudaden shiga ta hanyar kiwon rakuma, da samar da nonon rakumi.