logo

HAUSA

Shekara kwana:Tattaunawarmu da Samaila Usman

2024-01-08 15:59:34 CRI

Kamar yadda Bahaushe kan ce, waiwaye adon tafiya. A cikin shirinmu na yau, mun samu damar tattaunawa da malam Samaila Usman, dan Nijeriya wanda ya shafe sama da shekaru 4 yana dalibta a fannin fasahar adana abincin dabbobi a birnin Lanzhou, hedkwatar lardin Gansu da ke arewa maso yammacin kasar Sin. Malam Samaila Usman, ya yi waiwaye game da yadda rayuwarsa ta kasance a kasar Sin, a shekarar da ta gabata.

A kasance tare da mu cikin shirin, don jin karin haske. (Lubabatu)