logo

HAUSA

Harin da Isra'ila ta kai kan kudancin Lebanon ya kashe wani babban kwamandan Hizbullah

2024-01-08 20:18:29 CMG Hausa

Rahotanni daga Beirut na kasar Lebanon na cewa, wani babban kwamandan kungiyar Hizbullah ya gamu da ajalinsa, a wani hari daga sama da Isra’ila ta kai kan motarsa a kauyen Khirbet Selm da ke kudancin kasar Lebanon. (Ibrahim)