Babbar gadar sama da aka gina tsakanin manyan duwatsu
2024-01-08 12:22:31 CMG Hausa
Nan wata babbar gadar sama ce da aka gina tsakanin manyan duwatsu a wani wuri dake birnin Jishou na lardin Hunan na kasar Sin, gadar ta taimaka sosai wajen saukaka zirga-zirgar ababen hawa ga mazauna wurin. (Murtala Zhang)