logo

HAUSA

Dakin karanta littafi

2024-01-08 14:50:12 CMG Hausa

An kaddamar da dakin karanta littattafai na cibiyar adana littattafai ta birnin Beijing mai fadin muraba'in mita dubu 21.8 wanda ya fi grima a duniya. (Jamila)