logo

HAUSA

Yawan masu bude ido da suka ziyarci yankin Xizang ta Sin ya kai sabon matsayi a shekarar 2023

2024-01-08 16:31:34 CMG Hausa

A shekarar 2023, gaba daya mutane miliyan 55 ne suka je yawon shakatawa a jihar Xizang ta kasar Sin. Lamarin da ya samar da kudin shiga Yuan biliyan 65 kwatankwacin dallar Amurka biliyan 9 ga jihar. Adadin da ya kai matsayin koli a tarihin jihar a fannin yawon shakatawa.