Dakarun kasar Sin sun fara samun horo a sabuwar shekara
2024-01-08 08:16:59 CMG Hausa
Da aka shiga sabuwar shekara ta 2024, dakarun kasar Sin wadanda aka jibge su a sassan kasar Sin daban daban, kamar a yankin Macao, ko a yankunan jihar Xinjiang ko a lardin Qinghai da yankunan dake gabashin kasar, sun kaddamar da sabon horon aikin soja iri iri domin inganta karfinsu. (Sanusi Chen)