Bikin al’adun kirkire-kirkire na NUAA
2024-01-08 14:45:39 CMG Hausa
An shirya bikin nuna al’adun kirkire-kirkire na laturorin masana’antun zirga-zirgar sararin samaniya karo na 25 a jami’ar koyon ilmonin zirga-zirgar sararin samaniya ta birnin Nanjing ko NUAA. (Jamila)