Bikin baje kolin sassakar dusar kankara ta kasa da kasa
2024-01-08 14:05:15 CMG Hausa
Yadda masu fasahar sassakar dusar kankara daga kasashe 12 suka gwada kwarewarsu a bikin baje kolin sassakar dusar kankara ta kasa da kasa na birnin Harbin dake kasar Sin.(Zainab Zhang)