Xinjiang ya inganta cigabansa mai inganci ta hanyar amfani da albarkatunsa na musamman
2024-01-05 18:55:48 CMG Hausa
Masu kallonmu, barka da war haka. Yankin Xinjiang na Uygur mai cin gashin kansa dake arewa maso yammacin kasar Sin, yana dukufa wajen inganta bunkasuwarsa ta hanyar amfani da albarkatun kasa da yanayinsa na musamman.