logo

HAUSA

An kaddamar da tsarin amfani da motocin bas masu amfani da wutar lantarki a Senegal

2024-01-04 11:13:18 CRI

 Abokai masu kallonmu, a cikin shirinmu na yau, bari mu je kallon wani sabon salon sufurin mota kirar bas a kasar Senegal.