Kwadon Baka: Birnin Kimiyya Da Fasaha
2024-01-04 10:17:19 CMG Hausa
Akwai Ranar Da Dan Adam Ya Kirkiro a nan
wadda ta sabunta matsayin bajintar duniya
Da kwamfutar dake gudanar da lissafin lamba mafi kankanta
wato Quantum Computer ta farko a duniyarmu
Da gilashi mafi siranta a duniyarmu
Sai ku kasance da ni cikin shirin Kwadon Baka
don mu zagaya cikin birnin Hefei
wanda aka fi sani da birnin kimiyya da fasaha na kasar Sin