Manufar harajin kwastan kyauta ta Sin na ingiza karuwar cinikayya tsakaninta da Afirka
2024-01-02 10:48:57 CRI
Abokai masu kallonmu, yau bari mu duba wani labari game da hadin gwiwar tattalin arziki da cinikayya dake tsakanin kasar Sin da kasashen Afirka.