logo

HAUSA

Masana’antun sabon makamashi a Mulei

2024-01-02 09:15:14 CMG Hausa

Ana kokarin habaka ci gaban masana’antun sabbin makamashi kamar su hasken rana da karfin iska a gundumar Mulei dake jihar Xinjiang ta kasar Sin. (Jamila)