Xi Jinping: A wannan shekara, Sin ta samu ci gaba mai karfi. Bayan kokari na dogon lokaci, karfin kirkire-kirkire da na bunkasuwa sun samu babban ci gaba.
2024-01-01 15:51:43 CMG Hausa