Sana'ar kiwon kifi a lardin Jiangsu
2024-01-01 12:01:44 CMG Hausa
Yadda masu kiwon kifaye ke himmatuwa wajen kamun kifi ke nan a yankin Hongze na birnin Huai'an na lardin Jiangsu dake gabashin kasar Sin. Ana kokarin hada sana'ar kamun kifi da sayar da su gami da sana'ar yawon bude ido tare a wajen, don raya tattalin arziki. (Murtala Zhang)