logo

HAUSA

Sake gina yankin da ambaliyar ruwa ta yiwa barna don kula da jama'a

2023-12-29 10:09:00 CMG Hausa

Garin Zhuozhou na lardin Hebei dake arewacin kasar Sin ya taba fama da ambaliyar ruwa a lokacin damina na bana. Zuwa yanzu an shiga lokacin sanyi, ko yanayi mai matukar sanyi na damun jama'ar da ambaliyar ruwa ta ritsa da su? Kan wannan tambaya, wakilin CMG ya shiga wasu kauyukan dake karkashin garin Zhuozhou. (Bello Wang)