logo

HAUSA

Kwadon Baka: Shinkafa Mai Fasaha

2023-12-28 09:50:01 CMG Hausa

A kan kashe Naira kimanin dubu 1 kan shinkafa kilo guda a galibin wuraren kasar Sin. Me ya sa ake bukatar Naira dubu 6 da dari 6 a nan? 

Har ma wai shinkafa tana da fasaha? 

Wane sirri ne ke cikin karamin gidan da aka kafa a gona?

Kimiyya da fasaha na inganta ayyukan gona

Sai ku kasance da ni cikin shirin Kwadon Baka don mu dandana shinkafa mai fasaha tare.