logo

HAUSA

Ana maraba da zuwan shekarar Loong a kasar Sin

2023-12-28 09:46:28 CMG Hausa

 

Masu kallonmu, barka da war haka. Kwanan baya, jama’ar sassa daban daban na kasar Sin sun fara shirye-shiryen maraba da zuwan shekarar “Loong” bisa kalandar gargajiyar kasar Sin. Tuni an fara sayar da kayayyakin ado na murnar bikin bazara da yawa cikin kasuwannin kasar domin maraba da zuwan sabuwar shekara bisa kalandar gargajiyar Sin, wadda za ta fara daga ranar 10 ga watan Fabrairu mai zuwa.