logo

HAUSA

Mai aikin fasaha dake neman cimma burinsa a birnin Changsha

2023-12-28 09:40:33 CMG Hausa

Jose ssengendo kampi, mai fasahar sassaka da itatuwa ne daga kasar Uganda. A shekara ta 2023 ya sake dawowa kasar Sin domin aiki. Cikin wannan shekara ne kuma ya sassaka wasu kayayyakin itatuwa sama da guda dari 1, a lambun shan iska na al’adun Afirka dake birnin Changsha na lardin Hunan na kasar Sin.

A nan, ba kawai ya cimma burikansa a fannin fasaha ba ne kadai, har ma ya sa jama’ar Sin sun kara fahimtarsu, game da kyawawan al’adun nahiyar Afirka.  (Maryam)