logo

HAUSA

Nanjing: kasuwar furanni ta samu tagomashi

2023-12-27 08:37:08 CMG Hausa

Kasuwar furanni ta samu tagomashi kafin sabuwar shekara a birnin Nanjing na lardin Jiangsu.(Tasallah Yuan)