logo

HAUSA

Masanin fasahar Iran a kauyen Sin

2023-12-27 10:30:06 CMG Hausa

Masanin fasaha ‘dan asalin kasar Iran da ake kiransa Wangzai yana jin dadin rayuwa ne a wani kauye dake birnin Huzhou na lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin, inda ya zana zane-zane iri na nuna muhalli nagari na kauyen kasar Sin, da kuma zaman jituwa dake tsakanin bil Adam da halittu. (Jamila)