logo

HAUSA

Cibiyar samar da hydrogen ga mota

2023-12-27 08:49:59 CMG Hausa

An kaddamar da cibiyar samar da iskar hydrogen ga motoci mafi girma dake yankin kudu maso yammacin kasar Sin a birnin Chongqing na kasar. (Jamila)