Bikin gwada rigunan kabilar Zang na gargajiya na Lhasa karo na farko
2023-12-26 16:15:15 CMG Hausa
Ga bikin gwada rigunan kabilar Zang na gargajiya na Lhasa karo na farko da aka gudanar a fadar Potala dake birnin Lhasa na yankin Xizang na kasar Sin.(Zainab Zhang)