Tantuna na samar da darussa
2023-12-26 19:47:51 CMG Hausa
Yadda ake koyar da yara darussa a cikin tantuna a kauyen Kangdiao na gundumar Jishishan ta lardin Gansu da ke arewa maso yammacin kasar Sin, bayan da girgizar kasa mai karfin maki 6.2 ta afka wa gundumar ta Jishishan a makon da ya gabata. An kafa wadannan tantuna na samar da darussa ne, domin farfado da karatun yara cikin hanzari.