Jigilar kaya da jirgin sama mai sarrafa kansa
2023-12-25 09:05:13 CMG Hausa
An kaddamar da aikin jigilar kaya da jirgin sama mai sarrafa kansa bayan odar da aka yi ta wayar salula a cikin kwalejin daliban digiri na biyu ta kasa da kasa ta jami’ar Tsinghua dake birnin Shenzhen na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin. (Jamila)