logo

HAUSA

Ministan harkokin wajen kasar Nijar ya halarci wani taron da ya hada kasashen AES da Morroko a birnin Marrakech

2023-12-25 13:58:41 CMG HAUSA

 

A ranar Asabar 23 ga watan Disamban shekarar 2023, wani taro da irinsa na farko da ya hada ministocin harkokin wajen kasashen Morroko, Nijar, Mali da Burkina Faso a birnin Marrakech domin kafa ginshikin wata sabuwar dangantaka tsakanin kasashen AES da Morroko.

Daga birnin Yamai na jamhuriyar Nijar, abokin aikimu Mamane Ada ya aiko mana da wannan rahoto.