Ga yadda wani tsohon sojan kasar Sin ya yi shekaru 25 yana bakin aikin tsaron kasa a jihar Xizang
2023-12-25 07:08:11 CMG Hausa
Tafkin Bangong dake jihar Xizang (wato Tibet) mai cin gashin kanta ta kasar Sin, kuma yana kan iyakar kasashen Sin da Indiya, babu isasshen iska a wurin, kuma wurin ba ya rabuwa da sanyi sosai a tsawon shekara. Ga yadda wani tsohon sojan kasar Sin Li Xiaobing ya shafe shekaru 25 yana aikin tsaron kan iyakar kasar Sin a wurin. (Sanusi Chen)