Dandalin haka rijiyar man fetur
2023-12-22 15:02:47 CMG Hausa
Dandalin haka rijiyar man fetur da ake kira “Man fetur karkashin ruwan teku 982” na kasar Sin ya riga ya kammala aikin haka rijiyoyin man fetur 49 karkashin ruwan teku tun bayan shekarar 2018. (Jamila)