Binciken takardar shaida da na’urar zamani
2023-12-22 14:57:17 CMG Hausa
Ma’aikatan kungiyar binciken takardun shaida suna gudanar da aiki a tashar bincike dake iyakar kasa ta hukumar kula da mutanen da suka shigo kasar Sin ko fita waje ta birnin Lanzhou na lardin Gansu dake kasar Sin. (Jamila)