Jirgin ruwan hakar ma’adini karkashin teku
2023-12-22 14:59:38 CMG Hausa
An fara gwajin zirga-zirgar babban jirgin ruwan hakar ma’adinai karkashin ruwan teku kerar kasar Sin da aka nada masa sunan “Meng Xiang” a tekun dake kusa da yankin Nansha na birnin Guangzhou dake lardin Guangdong na kasar Sin. (Jamila)