logo

HAUSA

Xi ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na Nicaragua

2023-12-20 15:14:40 CMG Hausa

Da safiyar yau ne, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Nicaragua Daniel Ortega, inda shugabannin kasashen biyu suka sanar da kulla huldar abokantaka bisa manyan tsare-tsare tsakanin kasashensu.(Safiyah Ma)